Fiye Da 'Yan Gudn Hijira 11 Su ka Mutu A cikin Tekun Mediterranea

Fiye Da 'Yan Gudn Hijira 11 Su ka Mutu A cikin Tekun Mediterranea

Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa fiye da 'yan gudun hijjira 200 ne su ka nutse a gabar ruwan kasar Libya.

Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa fiye da 'yan gudun hijjira 200 ne su ka nutse a gabar ruwan kasar Libya.

Sanarwar ta kunshi cewa; kawo ya zuwa yanzu an tabbar da mutuwar 11 a tsakanin 'yan gudun hijirar.

Wani jirgin ruwan kasar Danmark ya ceto da mutane 50 da kwale-kwalen da ya ke dauke da su ya nutse a  tekun mediterranea.

A ranar asabar din da ta gabata ma dai masunta 'yan kasar Libya sun tseratar da 'yan gudun hijira 7.

Wakilan hukumar da ta ke kula da 'yan gudun hijira ta Malajisar Dinkin Duniya,, tana gudanar da bincike domin tantanace adadin wadanda su ka rasa rayukansu a gabar ruwan na Libya.

A ranakun juma'a da asabar kadai,'yan gudun hijira 6,000 da su ke kan hanyar zuwa Italiya ne su ka nutse a cikin ruwa, sai dai masu baba agaji na kasar Italiya sun tserato da su.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2017)
پیام امام خامنه ای به مسلمانان جهان به مناسبت حج 2016
We are All Zakzaky