"Acadamic Forum" sun gabatar da gangami a gaban majalisar dokoki ta kasa


A jiya Laraba 10 ga watan Mayu 2017 ne 'yan uwa dalibai na "Acadamic Forum" suka shirya wani gangami na tunatarwa a gaban ginin majalisar dokoki ta kasa a Abuja babban birnin tarayyar Nigeria. Gangamin dai wanda ya sami halartar dimbin al'ummar musulmi an gabatar da shi ne da nufin sake tunawa 'yan majalisa

Matsayar da suka dauka na sake duba lamarin ci gaba da tsare jagoran Harkar Musulunci a Nigeria Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky.

Daliban suna kira da babbar murya akan saki jagoran don Neman lafiyar sa.

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Yau sama da kwanaki 500 ke nan gwamnati na tsare da Sheikh El-Zakzaky duk da yadda wata kotun koli a kasar ta zartar da hukuncin a sake shi.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky