A jiya ma kaman sauran kwanaki 'yan shia mabiya Sheikh Ibrahim Zakzaky sun gudanar da zaman makoki domin tunawa da Shahadar Imam Husain a Karbala.
Daga cikin garuruwan da aka yi wannan zama akwai Kaduna,Katsina,Kano,Zariya,Sokoto,Yola,Potuskum da sauransu.
Kuna iya ganin wasu hotunan zaman a kasa:

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram
