ASHURA 1439 RANA 7

ASHURA 1439 RANA 7

Wasu hotunan zaman makokin shahadar Imam Husain (as) a Karbala wanda mabiya babban malamin Shi'a a Nijeriya wato Sheikh Ibrahim Zakzaky suka gabatar yau a garuruwan da suka hada da Katsina,Kano,Gombe,Sokoto,Saminaka da sauran wurare.
Duk da jami'an tsaro sun so su kawo ma zaman cikas a Sokoto amma dai an yi kuma an tashi lafiya

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram

Muharram


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky