Masallata a Tehran sunyi Allah wadai da harin Saudiya akan Yaman

  • Lambar Labari†: 680950
  • Taska : ABNA
Brief

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{A.S}-abna-a yaune bayan idar da sallar Juma’a a Tehran babban birnin Iran aka gabatar da zanga-zanga domin nuna rashin amincewa da hare-hare fin karfi da kasar Saudiya tare da hadin gwiwar kawayenta ke kaiwa akan Yaman.
Masallatan na dauke da kwalayen la’anta Amruka, Isra’ila da kuma iyalan sa’ud, suna kuma rera wakar goyan bayan su ga al’ummar kasar Yaman.ABNA


Labarun da suka dace

Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky